Posts

Showing posts from February, 2024

Yanzu Yanzu Daurawa Ya Sauka Daga MuΖ™amin Shugaban Hisbah ta Jahar Kano

Image
  Yanzu Yanzu Daurawa Ya Sauka Daga MuΖ™amin Shugaban Hisbah ta Jahar Kano Ga vedio

MashaAllah Kalli Bidiyon Hajara Dan Azumi Wacce Ta Lashe Gasar Karatun Alqur'ani na duniya

Image
  MashaAllah Kalli Bidiyon Hajara Dan Azumi Wacce Ta Lashe Gasar Karatun Alqur'ani na duniya Ga vedio

Gidan sarauta

Image
  On set de GIDAN SARAUTA Season 2 πŸ’ͺπŸ™✅ Gidan sarauta

DA DUMI DUMINSA: kuncin Rayuwa Zulum Ya raba kayan abinci Ga Magidanta Dubu 100,000 A Babban Birnin Maiduguri Anyi rabon ne da nufin rage wahalhalun da tashin farashin kayayyakin abinci. Zulum ya Gudanar da bikin baje kolin kayayyakin Masarufin A Yau Laraba a cibiyar wasanni ta Maiduguri. Kowanne daga cikin gidaje 100,000 ya samu buhu daya na shinkafa kilogiram 25 da buhun masara mai nauyin kilogiram 25. Da yake zantawa da manema labarai bayan kaddamar da rabon kayayyakin, Zulum ya jaddada bukatar ci gaba da tallafa wa jama’a domin magance Wahalhalun da ake fuskanta Ya kuma jaddada aniyar Gwamnatinsa na ba da fifiko ga rayuwar jama’a, musamman wadanda ke fuskantar matsananciyar wahala Sakamakon rikicin Boko Haram. Zulum ya ci gaba da cewa: “Muna nan a yau ne domin kaddamar da rabon kayan abinci ga magidanta dubu b100,000 daga Maiduguri Metropolitan da kewaye. Kowa a Najeriya ya san irin wahalhalun da mutane ke fuskanta dangane da karancin abinci da Hauhawar farashin kayyyaki Inji shi.

Image
  DA DUMI DUMINSA: kuncin Rayuwa Zulum Ya raba kayan abinci Ga Magidanta Dubu 100,000 A Babban Birnin Maiduguri Anyi rabon ne da nufin rage wahalhalun da tashin farashin kayayyakin abinci. Zulum ya Gudanar da bikin baje kolin kayayyakin Masarufin A Yau Laraba a cibiyar wasanni ta Maiduguri. Kowanne daga cikin gidaje 100,000 ya samu buhu daya na shinkafa kilogiram 25 da buhun masara mai nauyin kilogiram 25. Da yake zantawa da manema labarai bayan kaddamar da rabon kayayyakin, Zulum ya jaddada bukatar ci gaba da tallafa wa jama’a domin magance Wahalhalun da ake fuskanta Ya kuma jaddada aniyar Gwamnatinsa na ba da fifiko ga rayuwar jama’a, musamman wadanda ke fuskantar matsananciyar wahala Sakamakon rikicin Boko Haram. Zulum ya ci gaba da cewa: “Muna nan a yau ne domin kaddamar da rabon kayan abinci ga magidanta dubu b100,000 daga Maiduguri Metropolitan da kewaye. Kowa a Najeriya ya san irin wahalhalun da mutane ke fuskanta dangane da karancin abinci da Hauhawar farashin kayyyaki Inji shi

Kutayamu da addu,a allah yasa sani musa danja yadawo da mansura isa dakinta ko dan farin cikin wannan yar tasu ImanπŸ™πŸ‘πŸ™πŸ‘πŸ™

Image
  Kutayamu da addu,a allah yasa sani musa danja yadawo da mansura isa dakinta ko dan farin cikin wannan yar tasu ImanπŸ™πŸ‘πŸ™πŸ‘πŸ™ Ga vedio

Wani Ɗan Kasuwa Ya Karya Farashin Masara Inda Yake Sayarwa Talakawa Kwano Akan Naira 550 A Bauchi Ɗan kasuwar mai suna Hakimi Amadu da ke garin Misau jihar Bauchi, ya ce ya yi haka ne don sauΖ™aΖ™awa talakawa, daga yanzu har zuwa watan Ramadan. Kazalika duk rana zai riΖ™a fito da buhu goma na masara domin sayarwa talakawa a farashi mai sauΖ™i, daga yanzu har Ζ™arshen watan Ramadan..

Image
  Wani Ɗan Kasuwa Ya Karya Farashin Masara Inda Yake Sayarwa Talakawa Kwano Akan Naira 550 A Bauchi Ɗan kasuwar mai suna Hakimi Amadu da ke garin Misau jihar Bauchi, ya ce ya yi haka ne don sauΖ™aΖ™awa talakawa, daga yanzu har zuwa watan Ramadan. Kazalika duk rana zai riΖ™a fito da buhu goma na masara domin sayarwa talakawa a farashi mai sauΖ™i, daga yanzu har Ζ™arshen watan Ramadan..

A yana tsadar rayuwar da muke fuskanta cikin talauci gamma mu mutu mu huta cewar wata mata abin tausayi

Image
  A yana tsadar rayuwar da muke fuskanta cikin talauci gamma mu mutu mu huta cewar wata mata abin tausayi 😰😭 Karin bayani ga vedioπŸ‘‡πŸ‘‡ Ga vedio nan ku kalla 

Idan mutum bai mutu ba to ba'a gama halittarsa ba. Waiyo ga maraici ga makanta😭 Karfin mahaifiyar wannan yaro duk ya kare don girman Allah a teimaka a ceto Rayuwar Wannan Yaro, likitoci sunce idan ba'ayi wani abu da gaugawa ba duk zai rasa idanun nasa kuda biyu, ga Mari ga makanta kenan. shi dai wannan yaro suna Jahar Bauchi ne a garin da ake kira Ganjigina wanda yake karkashin kauyen Tauya.

Image
  Idan mutum bai mutu ba to ba'a gama halittarsa ba. Waiyo ga maraici ga makanta😭 Karfin mahaifiyar wannan yaro duk ya kare don girman Allah a teimaka a ceto Rayuwar Wannan Yaro, likitoci sunce idan ba'ayi wani abu da gaugawa ba duk zai rasa idanun nasa kuda biyu, ga Mari ga makanta kenan. shi dai wannan yaro suna Jahar Bauchi ne a garin da ake kira Ganjigina wanda yake karkashin kauyen Tauya. Domin neman  bada agaji ga asusun banki kamar haka;  

An jibge gomman jami’an tsaro a Legas, yayin da ake ci gaba da zanga-zangar da Ζ™ungiyoyin Ζ™wadago a Najeriya suka kira kan tsadar rayuwa a Ζ™asar.

Image
  An jibge gomman jami’an tsaro a Legas, yayin da ake ci gaba da zanga-zangar da Ζ™ungiyoyin Ζ™wadago a Najeriya suka kira kan tsadar rayuwa a Ζ™asar. Ga vedio

Ƙungiyoyin Ζ™wadago a Najeriya sun fita domin zanga-zanga kan tsadar rayuwar da al'umma ke fuskanta a Ζ™asar. Ɗaruruwan mutane ne dai suka hallara a Abuja da Kano yayin da ake sa ran fitowar Ζ™arin wasu a zanga-zangar ta yini biyu, Talata da Laraba. An jibge jami'an tsaro a wuraren da ake zanga-zangar kuma masu zanga-zangar sun toshe manyan hanyoyi a birnin Abuja.

Image
Ƙungiyoyin Ζ™wadago a Najeriya sun fita domin zanga-zanga kan tsadar rayuwar da al'umma ke fuskanta a Ζ™asar.  Ɗaruruwan mutane ne dai suka hallara a Abuja da Kano yayin da ake sa ran fitowar Ζ™arin wasu a zanga-zangar ta yini biyu, Talata da Laraba. An jibge jami'an tsaro a wuraren da ake zanga-zangar kuma masu zanga-zangar sun toshe manyan hanyoyi a birnin Abuja. Ga vedio

KAJI RABO: Wasu 'Yan Mata Biyu Masu Suna 'Favour' Da 'Chri*stiana' Sun Karbi MΓΉΕ›ΓΉ*ΔΊΓΉΓ±Γ§i A Babban Masallacin Garin Ayingba Dake Jihar Kogi, Inda Favoour Ta Koma Farida Yayin Da Christiana Ta Koma Aaliyat Allah ya Ɗaukaka Addinin Muslunci da Musulmai Îtz ΓƒbΓΉsΓΊfyΓ₯Γ±

Image
  KAJI RABO: Wasu 'Yan Mata Biyu Masu Suna 'Favour' Da 'Chri*stiana' Sun Karbi MΓΉΕ›ΓΉ*ΔΊΓΉΓ±Γ§i A Babban Masallacin Garin Ayingba Dake Jihar Kogi, Inda Favoour Ta Koma Farida Yayin Da Christiana Ta Koma Aaliyat  Allah ya Ɗaukaka Addinin Muslunci da Musulmai Îtz ΓƒbΓΉsΓΊfyΓ₯Γ±

ko kataba tunawa da irin wahalar da mahaifiyarka tasha a kanka/ki kafin yau ❓ 😭😭

Image
 ko kataba tunawa da irin wahalar da mahaifiyarka tasha a kanka/ki kafin yau ❓ 😭😭 Kalli wannan vedio πŸ‘‡πŸ‘‡

tirkashi kalli wata sabuwar dabi'ar da ya'yan hausawa suka fidda ake nunawa duniyaπŸ™ˆ 😰

Image
  tirkashi kalli wata sabuwar dabi'ar da ya'yan hausawa suka fidda ake nunawa duniyaπŸ™ˆ 😰 Vedio πŸ‘‡πŸ‘‡

masha allah yanda mahadi na cikin shirin arewa24 ya maiwa shek ahame tujjani guruntu ziyarar bazata #dadin kowa

Image
  masha allah yanda mahadi na cikin shirin arewa24 ya maiwa shek ahame tujjani guruntu ziyarar bazata #dadin kowa vedioπŸ‘‡πŸ‘‡

Jiya ba yau ba kalli hotunan jaruman kannywood 50 na lokacin yarinta .

Image
  Jiya ba yau ba kalli hotunan jaruman kannywood 50 na lokacin yarinta . Ga vedio

MashaAllah Kyawawan Hotunan Tsohuwar Jaruma Fati Ladan Tare Da Mijinta Ga Hotunan Anan

Image
Ga Hotunan Anan MashaAllah Kyawawan Hotunan Tsohuwar Jaruma Fati Ladan Tare Da Mijinta Ga Hotunan Anan G vedio

Rahotanni daga jihar Zamfara na cewa faΙ—a ya barke tsakanin yan bindiga wanda yayyi sanadiyyar mutuwar wasu daga cikinsu.

Image
  Rahotanni daga jihar Zamfara na cewa faΙ—a ya barke tsakanin yan bindiga wanda yayyi sanadiyyar mutuwar wasu daga cikinsu. πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Masha Allahu; Kalli Zafafan Hotunan Jarumi Abale Da Matarsa Da Kyakkyawar Yarsu Kalli Cikekken Videon.......πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Image
  Masha Allahu; Kalli Zafafan Hotunan Jarumi Abale Da Matarsa Da Kyakkyawar Yarsu Kalli Cikekken Videon.......πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ Masha Allahu; Kalli Zafafan Hotunan Jarumi Abale Da Matarsa Da Kyakkyawar Yarsu Kalli Cikekken Videon…… A yanzu haka ga video ka kalla domin zakaga yadda wanna video ya kasance domin mutane da yawa suna magana Akai kamar yadda… A yanzu haka ga video ka kalla..

Abinda Takaici, Daurawa Ya Bayyana Yanda Masu KuΙ—i Suke Lalata Ya'yan Talakawa A Kano

Image
  Abinda Takaici, Daurawa Ya Bayyana Yanda Masu KuΙ—i Suke Lalata Ya'yan Talakawa A Kano Ga vedio nan ku kalla πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Allah Sarki; Cuta Ba Mutuwa Bace Kalli Yadda Ado Gwanja Yaje Duban Malam Nata'ala DaΙ—in Kowa Kalli Cikakken Videon.....πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Image
  Allah Sarki; Cuta Ba Mutuwa Bace Kalli Yadda Ado Gwanja Yaje Duban Malam Nata'ala DaΙ—in Kowa Kalli Cikakken Videon.....πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ Allah Sarki; Cuta Ba Mutuwa Bace Kalli Yadda Ado Gwanja Yaje Duban Malam Nata’ala DaΙ—in Kowa Kalli Cikakken Videon…. A yanzu haka ga video ka kalla domin zakaga yadda wanna video ya kasance domin mutane da yawa suna magana Aka… Ga video…

YANZU YANZU: An gano wata baiwar Allah mai kama da jarumar kannywood Nafisa Abdullahi a keffi jihar Nasarawa.πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Image
  YANZU YANZU: An gano wata baiwar Allah mai kama da jarumar kannywood Nafisa Abdullahi a keffi jihar Nasarawa.πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ Ga vedio nan ku kalla πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Inna lillahi yanzu yanzu allah ya yiwa murja ibrahim kunya rasuwa

Image
  Inna lillahi yanzu yanzu allah ya yiwa murja ibrahim kunya rasuwa 😭😭 Gavedio

SIYAMA MAI DAUKAR HOTO A KANO. Africa Creative Tourism Plus

Image
  SIYAMA MAI DAUKAR HOTO A KANO. Africa Creative Tourism Plus SIYAMA MAI DAUKAR HOTO A KANO. Africa Creative Tourism Plus

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN 😒😒 Yanzun Nan Wasu Passinger Sunyi Wani Mummunan Hatsarin Mota A Hayar Kumo, Gombe State har WaΙ—ansu Sun Mutu. Kuma Ba'asan Daga Ina Suke Ba. 'Yan uwa Al'ummar Musulmi Mu Taimaka Da Sharing Domin Bada Tamu Gudunmuwa Don 'Yan Uwansu Su GaniπŸ‘€πŸ‘Œ Usama B lawal Rabah 🀦‍♂️ ✍️✍️✍️

Image
  INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN 😒😒  Yanzun Nan Wasu Passinger Sunyi Wani Mummunan Hatsarin Mota A Hayar Kumo, Gombe State har WaΙ—ansu Sun Mutu. Kuma Ba'asan Daga Ina Suke Ba.   'Yan uwa Al'ummar Musulmi Mu Taimaka Da Sharing Domin Bada Tamu Gudunmuwa Don 'Yan Uwansu Su GaniπŸ‘€πŸ‘Œ  Usama B lawal Rabah 🀦‍♂️ ✍️✍️✍️ Ga vedio

AMINAI. The most painful experiences often stem not from enemies, but from those we trust and love. Be cautious about whom you confide in, and keep praying for a friend who truly cares about your well-being. AMINAI Cc @adam_a_zango_0fficiial @yusuf_saseen @minal__ahmad @real_mainumfashi Screenplay @naziralkanawy _ Producers @abba___kabugawa @mahmoud__abnur Director @adam_a_zango_0fficiial #taskarkannywood #kannywoodmoviehub #aminai

Image
  AMINAI. The most painful experiences often stem not from enemies, but from those we trust and love. Be cautious about whom you confide in, and keep praying for a friend who truly cares about your well-being.  AMINAI Cc @adam_a_zango_0fficiial @yusuf_saseen @minal__ahmad @real_mainumfashi  Screenplay @naziralkanawy _  Producers @abba___kabugawa    @mahmoud__abnur  Director @adam_a_zango_0fficiial  #taskarkannywood #kannywoodmoviehub  #aminai

On set of JAFAR .. #Labarina_Series #arewapeople

Image
  On set of JAFAR .. #Labarina_Series #arewapeople

INNALILLAHI WA, INNA ILAIRRAJU UN wannan da kuke gani wata baiwar Allah ce Allah ya mata rasuwa sakamako wani mai babbar mota yabi takanta bayan sun fadi akan mashin agaban babbar motan. Tsakanin dubeli da Tella zasuje kasuwan kifi. Muna rokon Allah ya gafarta mata ya jikanta da rahamarsa yaba yan, uwanta hakurin jurewa idan tamu tazo ya Allah kasa muyi kyakykyawan karshe. ✍️Dan OS Illela

Image
  INNALILLAHI WA, INNA ILAIRRAJU UN wannan da kuke gani wata baiwar Allah ce Allah ya mata rasuwa sakamako wani mai babbar mota yabi takanta bayan sun fadi akan mashin agaban babbar motan. Tsakanin dubeli da Tella zasuje kasuwan kifi. Muna rokon Allah ya gafarta mata ya jikanta da rahamarsa yaba yan, uwanta hakurin jurewa idan tamu tazo ya Allah kasa muyi kyakykyawan karshe. ✍️Dan OS Illela

Babu wanda yayi tsammanin mutumin nan zai rayu.

Image
  Babu wanda yayi tsammanin mutumin nan zai rayu. Ga vedio πŸ‘‡πŸ‘‡

Murja ba ta halarci makarantar boko ba amma ta yi makarantar Islamiyya ta Fodiyya da ke cikin garin Kunya, Ζ™aramar hukumar Minjibir a jihar Kano.

Image
  Murja ba ta halarci makarantar boko ba amma ta yi makarantar Islamiyya ta Fodiyya da ke cikin garin Kunya, Ζ™aramar hukumar Minjibir a jihar Kano. Tun bayan kamun da hukumar Hizba ta Kano ta yi wa fitacciyar Ζ΄ar Tiktok din nan a arewacin Najeriya, Murja Kunya, da kuma gurfanar da ita gaban kotu a inda aka aike da ita gidan gyaran hali, al'amura suke ta faruwa dangane da ita. Babban batun da ya fi Ι—aukar hankalin al'ummar Kano da arewacin Najeriya shi ne yadda aka saki Murjar ta bar gidan gyaran hali, wani abu da ya sa aka yi ta zargin jami'an gwamnatin Kano. To sai dai gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta ce sam ba ta da masaniyar yadda Murja ta fice daga gidan gyaran halin, inda mai magana da yawun gwamnan, Sunusi Bature Dawakin Tofa ya ce "kujerar gwamna ta fi karfin mayar da hankali kan wannan batu". Da safiyar Talata ne kuma wata kotu a Kano ta aike da Murjar zuwa asibitin masu larurar kwakwalwa har na tsawon watanni uku domin a "duba lafiyar kwakwalwarta"

Jama'ar gari sun wawushe kayan abinci daga wata tirelar kamfanin Dangote a Jihar Katsina.

Image
  Jama’ar gari a Jihar Katsina sun daka wa wata motar kamfanin Dangote wawa, inda suka yi awon gaba da kayan abincin da take dauke da su. Hakan ta faru ne a yayin da matsin rayuwa da tsadar kayan masarufi a Najeriya suka kai makura, inda kudin buhun masara ya kusa ninka mafi karancin albashi. A bidiyon wasoson da ke yawo a kafofin sada zumunta, an ga maza da mata da kananan yara suna daukar buhunan kayan abinci suna awon gaba da su daga babbar motar da ke kan babbar hanya. Wasu daga cikin mutanen kuma suna kokawar daukar buhunan abincin, da ake zargin za a kai kasar Jamhuriyar Nijar ne. Amma a sanarwar kamfanin da ke tabbatar da aukuwar lamarin, kamfanin na Dangote ya musanta cewa Nijar zai kai kayan abincin. A shekarar da ta gabata ne Najeriya ta rufe iyakarta da Nijar sakamakon hambarar da Shugaba  Mohamed Bazoum da sojojin kasar suka yi.

Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya shawarci Hukumar Kwastam da sakar wa ’yan kasuwa mara su yi fitsari. #Aminiya #Labarai

Image
  Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya shawarci Hukumar Kwastam da sakar wa ’yan kasuwa mara su yi fitsari. Ya kamata a sakar wa ’yan kasuwa mara matuΖ™ar harkokinsu na kasuwanci ba su saba ka’ida ba. Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya shawarci Hukumar Hana Fasa Kwauri ta Kasa da ta Ζ™yale ’yan kasuwa su riΖ™a gudanar da harkokin kasuwancin su ba tare da tsare musu kayansu ba matuΖ™ar ba su karya doka ba. Wannan dai na Ζ™unshe ne cikin wata sanarwar ranar Litinin mai Ι—auke da sa hannun Sakataren yada labarai na Masarautar Kano, Abubakar Balarabe Kofar Na’isa. Sarkin ya yi wannan kira ne a yayin da ya karΙ“i bakuncin Mataimakiyar Babban Kwamandan Kwastam na Kasa mai kula da shiyyar Kano, Katsina, Kaduna da Jigawa, Queen Ogbudu da tawagarta a fadarsa. Alhaji Aminu Ado Bayero wanda ya bayyana cewa a baya jami’an Hukumar Kwastam suna shiga kasuwanni su karΙ“e wa ’yan kasuwa kaya ba bisa ka’ida ba, amma yanzu ya ji daΙ—i da hakan ya zama tarihi. Haka kuma, Sarkin y

Mai kula da dakin da kabarin Manzon Allah (SAW) yake, kuma Mataimakin Shugaban Masallacin Madina, Sheikh Abdul Aziz bin Al Falah ya rasu. Wace addu'a kuke masa?

Image
  Mai kula da dakin da kabarin Manzon Allah (SAW) yake, kuma Mataimakin Shugaban Masallacin Madina, Sheikh Abdul Aziz bin Al Falah ya rasu. Wace addu'a kuke masa? Allah Ya yi wa Sheikh Abdul Aziz bin Abdullah Al Falah, Mataimakin Shugaban Majalisar Masallacin Madina da ke kasar Saudiyya, rasuwa. Kafin kafin Allah Ya dauki rayuwarsa, marigayi Sheikh Abdul Aziz bin Al Falah ya kasance mai kula da dakin da kabarin Manzon Allah (SAW) yake. Sheikh Abdul Aziz bin Abdullah Al Falah ya koma ga mahaliccinsa ne a ranar Talata, kamar yadda hukumar gudanarwar masallacin ta sanar. “Sheikh Abdul Aziz bin Abdullah Al Falah, wanda ya jima yaba rike da mukamin Mataimakin Shugaban Masallacin Annabi da ke birnin Madina ya rasu ne ranar Talata. ga vedio sa πŸ‘‡πŸ‘‡

MashaAllah Yanda Ahmad Musa Ya Kaima Mai Martaba Sarkin Kano Ziyara

Image
  MashaAllah Yanda Ahmad Musa Ya Kaima Mai Martaba Sarkin Kano Ziyara