Allah sarki - Ali Nuhu da Adam a zango sunyi ta'aziyar rasuwar Kamal Aboki

 


Allah sarki - Ali Nuhu da Adam a zango sunyi ta'aziyar rasuwar Kamal Aboki

Jaruman Kannywood Da Suka Rasu Ana Kewar Su Har Yanzu Tare Dayi Musu Kyakkyawan Zato Suna Aljanna – Janzakitv


Wasu daga cikin manyan jaruman kannywood da allah yayiwa rasuwa lokacin suna da kuruciyar su mutanan sune kamar haka:


(1) Marigayi Nura Mustapha Waye: ya kasance daya daga cikin marigayan da suka rasu da kuruciyar su, sakamakon rashin lafiya data risken shi muna masa adu’a allah yayi masa rahama.


(2) Marigayi na biyu wanda ya rasu cikin wannan shekara da muke ciki shine jarumi Kamal aboki masoyin annabi (S.A.W) wanda ya kasance ya rasu dalilin hatsarin mota daya faru dashi daga Borno, zuwa jihar kano allah yayi masa rahama.


(3) Marigayi Ahmed S Nuhu: ya kasance mutumin da yayi tashe shekarun baya da suka wuce a cikin masana’antar kannywood shima dai, ahmed din ya rasu dalilin hatsarin mota daya rufta dashi daga hanyar shi ta bauchi zuwa kano.


تعليقات

المشاركات الشائعة من هذه المدونة

An Kama Masu Gadin Makabarta Suna Tono Kaburburan Mutane

innalillahi Ku Kalli Halin Da Jaruma Hadiza Gabon Ta Shiga Akan Wannan Iftila'in Daya Faru Danna Hoton Kaga Cikakken Bayani

Innalillahi wa inna ilaihir Raji’un Masu garkuwa da mutane sun kashe Nabeeha saboda yan’uwan ta sun gaza hada kudin fansa Allah yajikan ta da rahama Dalibar ABU ZARIA 400Level Su Shida Aka Sace Tare Da Yan Uwanta Ita Sun Kashe Ta Yanzu Sauran Kannenta Guda Biyar Suna Hannu Su Don Allah Jama'a Ga Account Number A Taimaka A Kubutar Da Wadannan Kananan Yaran

DUNIYA BUDURWAR WAWA; Kalli jerin jaruman kannywood su 16 da kannywood ta juya musu baya suka zama abin tausayi.