Amfanin taba Nonuwan mace ga lafiyar jikinta da kuma amfanin shan ruwan sa ga lafiyar jikin Namiji
Amfanin taba Nonuwan mace ga lafiyar jikinta da kuma amfanin shan ruwan sa ga lafiyar jikin Namiji
Nonuwan mace yana karawa garkuwar jikinta karfi sannan Kuma wannan nishin da mace take yi na sama sau 60 a minti daya, yana taimakawa wajan fitarda kwayoyin cuta daga cikin huhunta
Kada mace ta ringa hana shan Nononta domin kuwa hakan zai sa ta rashin kuzari a jikinta da kuma hanyoyin jininta.
Masana kiwon lafiya sunce, shan Nonuwan mace da kuma tattabashi yana kare Nonuwan nata daga kamuwa da cutar kansar Nono.
Idan kina cikin matan da basa jin dadin kwanciya da Namiji to kisa shi ya dinga matsa miki Nonuwan ki, sannan yayi wasa da kan Nonuwan naki hakan yana saurin motsa shaawar mace ta yadda zata samu gamsuwa a wajan Namijin da yake kwantawa da ita.
Idan mace tana shayarwa tana barin yaron nata yana shan Nonon nata da zarar ya bukaci hakan, idan kuma maigida shima yana sha’awar tanawa ki bar shi ya tattaba yadda yake so idan sha yake bukata yayi ki bar shi, domin yin hakan samin nasara ne a gare ki.
Amfanin ruwan Nonuwan Mace.
ruwan Nonuwan mace yana taimakawa wajan kare mutum daga kamuwa da ciwon Kansa da kuma wajan narkewar abinci.
تعليقات
إرسال تعليق