Bidiyo – “Annabi Baya Son Mutum Mai Yin Comedy” – Malam Ya Magantu

 


Bidiyo – “Annabi Baya Son Mutum Mai Yin Comedy” – Malam Ya Magantu


Kamar yadda Kuka sani Ajiya litininne muka wayi gari da mutuwar shahararran jarumin barkwanchi wan da kukafi sani da kamal aboki.


 


wan da yamutu sanadiyar, hatsarin mota bayan mutuwar tasa, kafafen sada zumunta yakarade da jimamin, mutu warsa.




 


Ayau talata muka wayi gari, kuma da wani dan tsokachi game da mutane masu wasan barkwanchi wanda yake nuni da cewa duk wani mai yawan surutu da yawan magan ganu na kirkira domin yasa mutane dariya.


Yace manzan allah yaki wannan mutun, yakuma nesanta da wadannan mutanen.


 


sai dai acikin kalaman malamin ya,ambachi kamal aboki wan damutane suke kyauta zatan yayi wannan tsoka chinne ma akan mutuwarsa allah yasa mudace shikuma allah yagafarta masa.





تعليقات

المشاركات الشائعة من هذه المدونة

Alhamdulilih Labarin Da Dumi Dumin Sa Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labarina Akan Cewa Cristiano Ronaldo Ya Musulunta

An Buƙaci Na Zama ‘Yar Maɗigo (Lesbian) A Wani Film Din Kudanchi Cewar Rahama Sadau

Jama'ar gari sun wawushe kayan abinci daga wata tirelar kamfanin Dangote a Jihar Katsina.