Idan kana so ruwan maniyyinka ya yawaita ka gamsar da Matar ka yadda kake bukata to kalli video

 


Idan kana so ruwan maniyyinka ya yawaita ka gamsar da Matar ka yadda kake bukata to kalli video


Idan kana so ruwan maniyyinka ya yawaita ka gamsar da Matar ka yadda kake bukata to kalli video

AMFANIN BAGARUWA GA GYARAN JIKI:

SHARE 


Ana Amfani Da Bagaruwa Wajen Maganin Kuna Sakamakon yadda mu ke amfani da wuta yau da kullum, musamman ma matanmu, idan har aka samu tsautsayi aka kone, to za a iya amfani da bagaruwa don samun waraka daga kunan.


Yadda mutum zai yi amfani da bagaruwa don samun waraka daga konewa shine, ya samu ‘ya’yan bagaruwa da su ka bushe, sai ya daka ‘ya’yan bagaruwar ya ke zubawa a wajen da ya kone din. Idan kuma bai samu busassun ‘ya’yan bagaruwar ba, duk da haka zai iya amfani da danyen ‘ya’yan.


Ya samu danyun ‘ya’yan bagaruwar ya ke matsa ruwansu akan kunan, zai samu waraka.


2. Ana Amfani Da Bagaruwa Don Samun Fararen Hakora Kuma Ma Su Haske.


Mu na kyautata zaton da mai karatu ya ga wannan kanun, hankalinsa zai koma kan sakamakon binciken masanan da mu ka kawo mu ku a sama, game da yadda bagaruwa ke samar da fararen hakora.
Don samun wannan fa’ida ta bagaruwa sai ka samun icen bagaruwa ka ke yin asawaki da shi, musamman ace ka daure ka ke yin aswaki da icen bagaruwar a kullum. Kuma zai fi kyau ka yi hakan sau biyu a kowacce rana, da dare kafin ka kwanta barci, sannan da safe bayan ka farka.


Hanya ta biyu da za a iya amfani da bagaruwa don samun fararen hakora ita ce, ka samu sassaken bagaruwa ka hada shi da jar kanwa ka jika, ka bar su su jika sosai, sai ka dinga kuskure bakinka da shi a kowacce rana, shi ma wannan an fi son ka yi hakan yayin da za ka kwanta da kuma bayan ka tashi daga barci.


تعليقات

المشاركات الشائعة من هذه المدونة

DUNIYA BUDURWAR WAWA; Kalli jerin jaruman kannywood su 16 da kannywood ta juya musu baya suka zama abin tausayi.

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Yanzu Yanzu Anga Jijirin Wata Ramadan a Kasar Saudiyya Gobe Insha Allahu Zamu Tashi Da Azumi Wata Ramadan Kareem Ya Allah Duk Alkhairin Dake Cikin wannan Wata Allah Ubangiji Kasadamu Dashi Sharrin Kuma Dake Cikinsa Allah Ubangiji Ya Karemu Ya Allah Kasa Muda Daga Cikin Bayinka Wadanda Kake Yan Tawa A Cikin Wannan Wata Mai Albarka Alfarmar Annabi Muhammad S 💔 A 💔 W 💔 Ameeeen Thumma Ameeeen 🤲🤲🤲