Innalillahi yanxun nan aka bayyana wani sabon al'amari game da 😭: Mutuwar Kamal Aboki 😭


 

Innalillahi 😭: Mutuwar Kamal Aboki Ta Jijjiga Excellency Labarina (Abdullahi Amdaz) Kalli Yadda Yayi 😭👇


Kamal daya ne daga cikin mutanen da suka daukeni tamkar ciki daya muke, yana karbar shawarata yakan kirani ya gaidani, yazo inda nake, ya karbi shawarata, bana mantawa akwai lokacin da zai yi wani Film daya shafi neman ilimin al Qurani, nine nayiwa wannan Film suna da (MABUDIN ILMI), babban abinda yake burgeni dashi girmama mutane da fara'a...


Bazan manta wannan ranar ba, Kamal Aboki yace dani oga bari nayi maka hoto, zan ajiye tarihin nayi tafiya da kai zuwa Maiduguri, muna wasa da dariya nace kajika da zolaya sai kace kayi tafiya da wannan babban mutum, cikin hukuncin Allah ashe hoton ne zai zama tarihin ka a gurina, Allah yayi maka Rahma Kamal, domin Kamal ba dan barkwanci bane kawai, mutum ne mai hankali nutsuwa da girmama mutane, Allah ya sani bansan wani aibun Kamal da zan iya fada a duniya ba, wannan tasa dole muji zafin mutuwarsa, amma duk son da muke masa Allah yana masa wanda yafi namu, shi yasa ya kirashi zuwa gare shi.


Allah ya gafarta masa yasa aljanna makomarsa.

تعليقات

المشاركات الشائعة من هذه المدونة

DUNIYA BUDURWAR WAWA; Kalli jerin jaruman kannywood su 16 da kannywood ta juya musu baya suka zama abin tausayi.

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Yanzu Yanzu Anga Jijirin Wata Ramadan a Kasar Saudiyya Gobe Insha Allahu Zamu Tashi Da Azumi Wata Ramadan Kareem Ya Allah Duk Alkhairin Dake Cikin wannan Wata Allah Ubangiji Kasadamu Dashi Sharrin Kuma Dake Cikinsa Allah Ubangiji Ya Karemu Ya Allah Kasa Muda Daga Cikin Bayinka Wadanda Kake Yan Tawa A Cikin Wannan Wata Mai Albarka Alfarmar Annabi Muhammad S 💔 A 💔 W 💔 Ameeeen Thumma Ameeeen 🤲🤲🤲