KO KANA DA KARAMCIN RUWAN MANIYI
KO KANA DA KARAMCIN RUWAN MANIYI
KO KANA DA KARAMCIN RUWAN MANIYI
………………………………………………..
.
Yawan ruwan maniyi a jikin namiji,shi ke nuni da karfin sha’awar dake gare shi.Ita kuma sha’awa ita kan sa namiji yaji yana da bukatar saduwa da iyalin shi.kuma a lokacin saduwa matar zata ji shi da karfin da ya kamata,Wanda hakan kansa ma’aurata nishadi da matukar jin dadi da kuma zubarda maniyi mai tarin yawan gaske da biyan bukata a lokacin inzali.
Yawan maniyin dake fita a yayin inzali yakan sa namiji samun gamsuwa tamkar bai ta6a saduwa da mace ba.A yayinda karamcin ruwan maniyi Kansas namiji yayi inzali ba tareda jin wani dadi kamar yanda ya kamata ba.Wannan kan rage kwazo da karfin namiji a yayin saduwa.
Lokuta da dama namiji kan ji shawarsa na ja baya,sai ya rinka tunanin ai watakila basir ne musamman a aladar malam Bahaushe, alhali akoi abubuwan da basu da alaka da basir masu haifarda haka.
Namijin dake bukatar samun yawan maniyi to zai dakata daga yawan jima’i,sai ya nemi kwan kaza kwara biyu da albasa  da man zaitun  sai ya soya.kada a saka maggi amma a saka gishiri kadan.
A tabbatar an soya da kyau, sai a ci da safe ko yamma.wasu albasa na kumbura masu da ciki,amma idan aka soya ta soyu to ba wani lahani da zata haifar.
Kada a rinka ci har a koshi,domin ba tuwo bane,da ake yiwa cin mai jin yunwa.kwai protein ne ba carbohydrate bane dan haka kadan ake ci ba cika plate za ayi a zauna ayi ta faman ci ba,za a ci daidai azanci.
Haka kuma za a iya cin kwan zabuwa dafaffe,ba wanda aka soya ba,idan an ci da safe to sai a nemi kunun alkama da yamma sai a sha.
A dinga yin haka akai akai,za a yiwa Allah godiya.
KO KANA DA KARAMCIN RUWAN MANIYI ?
………………………………………………..

.
Yawan ruwan maniyi a j namiji,shi ke nuni da karfin sha’awar dake gare shi.Ita kuma sha’awa ita kan sa namiji yaji yana da bukatar saduwa da iyalin shi.kuma a lokacin saduwa matar zata ji shi da karfin da ya kamata,Wanda hakan kansa ma’aurata nishadi da matukar jin dadi da kuma zubarda maniyi mai tarin yawan gaske da biyan bukata a lokacin inzali.
تعليقات
إرسال تعليق