ZAƁEN 2023: KU ZAƁI WANDA BAZASU YAKI YAN BINDIGA BA - INJI DR AHMAD GUMI



 ZAƁEN 2023: KU ZAƁI WANDA BAZASU YAKI YAN BINDIGA BA - INJI DR AHMAD GUMI

Babu wanda zaka ji yana cewa wai 











kalli videon nann
👇👇👇👇


KWANKWASO zai ci zaben shugaban kasa na 2023 sai mutane uku:

1. Wanda ya san cewa ba zai ci ba amma saboda zaucewa irin ta damuwa ta sa shi fadar hakan.
2. Wanda aka dauki kwangilar sa domin ya ringa kwantar da hankalin zautattun magoya baya ta hanyar yaɗa cewar za su ci zaben ko sa samu salama a zukatansu.
3. Sai kuma yan jagaliyarsa wadanda dama su ba su da wata manufa ta siyasa illa iyaka kawai a basu na kashewa.

Faƙat, wannan shi ne batu na gaskiya!

تعليقات

المشاركات الشائعة من هذه المدونة

DUNIYA BUDURWAR WAWA; Kalli jerin jaruman kannywood su 16 da kannywood ta juya musu baya suka zama abin tausayi.

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Yanzu Yanzu Anga Jijirin Wata Ramadan a Kasar Saudiyya Gobe Insha Allahu Zamu Tashi Da Azumi Wata Ramadan Kareem Ya Allah Duk Alkhairin Dake Cikin wannan Wata Allah Ubangiji Kasadamu Dashi Sharrin Kuma Dake Cikinsa Allah Ubangiji Ya Karemu Ya Allah Kasa Muda Daga Cikin Bayinka Wadanda Kake Yan Tawa A Cikin Wannan Wata Mai Albarka Alfarmar Annabi Muhammad S 💔 A 💔 W 💔 Ameeeen Thumma Ameeeen 🤲🤲🤲