kalli yadda Hadiza gabon ta kure Dauda Kahutu Rara da zafafan tambayoyi


 

kalli yadda Hadiza gabon ta kure Dauda Kahutu Rara da zafafan tambayoyi๐Ÿค” ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡



BIDIYON YADDA HADIZA GABON TA KURE RARA DA TAMBAYOYIN...


Bidiyon Yadda Hadiza gabon ta kure Rara Da Tambayoyin..


Bidiyon Yadda Hadiza gabon ta kure Rara Da Tambayoyin


Fitacciyar jarumar Kannywood “yar asalin kasar Dubai, Hadiza Aliyu wadda akafi sani da Hadiza Gabon ta gayyaci fitacce kuma mashahurin Mawaฦ™in siyasar nan na Najeriya dama wajenta Dauda Kahutu Rarara wani shirin ta da take gabatarwa mai suna Gabon’s Room Talk Show.


Hadiza Gabon da Dauda Kahutu Rarara




Jarumar tayiwa Rarara din wasu zafafan tambayoyi wadanda ba’a taba yiwa Mawakin ba,duba da yanayin ka’idar Jarida,amma kuwa ita tayi har ta wuce Gona da iri...



Jarumar tayi masa tambayoyi kamar haka;


Wane ne Hankaka?


Wane karamin Sauro?


Shin Ganduje zai rushe gidanka?


Me yake faruwa tsakaninka da Abdul Amart?


Shin da gaske kai Kolo ne?



Ance kai Butulu ne wai?


Mene Gaskiyar magana akan kuna Soyayya da Aisha Humaira?


Haka da dai sauran tambayoyi da dama Hadiza Gabon din tayiwa Rarara din,zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa,kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!


Ayi kallo lafiya!





ุชุนู„ูŠู‚ุงุช

ุงู„ู…ุดุงุฑูƒุงุช ุงู„ุดุงุฆุนุฉ ู…ู† ู‡ุฐู‡ ุงู„ู…ุฏูˆู†ุฉ

Mara Kunyar Budurwa Tabawa Saurayi Ta Yana Ci , Kalli Bidiyon Yadda....๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

sabuwar wakar da rarara yayiwa kwankwaso Kalli wannan bidiyo kagani yanzu

Alhamdulilih Labarin Da Dumi Dumin Sa Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labarina Akan Cewa Cristiano Ronaldo Ya Musulunta