Shi ko Abdullahi, cewa ya yi ba shi da maganin da ya wuce maganin 'Baban Aisha, a duk dolacin da na ji ba dadi a jiki na haka, ina jin wani zir-zir haka na kan nemi roban maganin baban Aisha guda daya ne in kwankwade shi sai na ji zan-zan.


 

MAGANIN BABAN AISHA: Yadda jami’an NAFDAC suka yi wa kamfanin da ake hada maganin ‘Baban Aisha’ Diran Mikiya bayan PREMIUM TIMES ta bankado cakwakiyar da ke cikin hada wannan magan

تعليقات

المشاركات الشائعة من هذه المدونة

DUNIYA BUDURWAR WAWA; Kalli jerin jaruman kannywood su 16 da kannywood ta juya musu baya suka zama abin tausayi.

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Yanzu Yanzu Anga Jijirin Wata Ramadan a Kasar Saudiyya Gobe Insha Allahu Zamu Tashi Da Azumi Wata Ramadan Kareem Ya Allah Duk Alkhairin Dake Cikin wannan Wata Allah Ubangiji Kasadamu Dashi Sharrin Kuma Dake Cikinsa Allah Ubangiji Ya Karemu Ya Allah Kasa Muda Daga Cikin Bayinka Wadanda Kake Yan Tawa A Cikin Wannan Wata Mai Albarka Alfarmar Annabi Muhammad S 💔 A 💔 W 💔 Ameeeen Thumma Ameeeen 🤲🤲🤲