Burina na auri Ahmed Musa - Bilkisu Na'ibawa. Ɗan wasan ƙwallon ƙafar Ahmed Musa ya yiwa Bilkisu fatan alheri a shafin Dala FM na TikTok in da ya yi mata fatan samun miji mafi alkhairi. Me za ku ce?

 



Burina na auri Ahmed Musa - Bilkisu Na'ibawa.

Dan wasan ƙwallon ƙafar Ahmed Musa ya yiwa Bilkisu fatan alheri a shafin Dala FM na TikTok in da ya yi mata fatan samun miji mafi alkhairi.

Karin bayani

👇👇👇



Me za ku ce?

تعليقات

المشاركات الشائعة من هذه المدونة

Alhamdulilih Labarin Da Dumi Dumin Sa Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labarina Akan Cewa Cristiano Ronaldo Ya Musulunta

An Buƙaci Na Zama ‘Yar Maɗigo (Lesbian) A Wani Film Din Kudanchi Cewar Rahama Sadau

Jama'ar gari sun wawushe kayan abinci daga wata tirelar kamfanin Dangote a Jihar Katsina.