Matashiya a Kaduna ta ɗauki nauyin karatun dalibai 300 a fannin kiwon lafiya, ta ƙalubalanci maza yan siyasa

 


Matashiya a Kaduna ta ɗauki nauyin karatun dalibai 300 a fannin kiwon lafiya, ta ƙalubalanci maza yan siyasa

karin bayani

👇👇👇👇



Daga Wakiliya 


Wakiliya ta ruwaito jiya Asabar aka yi bikin yaye ɗaliban waɗanɗa Hon. Salma Musa dauki nauyin karatunsu su akalla 300 maza da mata


A cewar ta halin da ake ciki yanzu ba lokaci ne na tsayawa ana surutu ba, lokaci ne da kowa zai fito ya bada tashi gudunmawar domin cigaban ƙasarsa da jiharsa da yankinsa,


Ta ƙalubalanci sauran yan siyasa maza da mata musamman masu riƙe da muƙamai su yi hoɓɓasa domin gina al'ummarsu




















تعليقات

المشاركات الشائعة من هذه المدونة

Alhamdulilih Labarin Da Dumi Dumin Sa Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labarina Akan Cewa Cristiano Ronaldo Ya Musulunta

An Buƙaci Na Zama ‘Yar Maɗigo (Lesbian) A Wani Film Din Kudanchi Cewar Rahama Sadau

Jama'ar gari sun wawushe kayan abinci daga wata tirelar kamfanin Dangote a Jihar Katsina.