Allah Sarki Rayuwa😭 Kalli Jaruman Kannywood da Mummunar Jarrabawa ta Same Su a Rayuwar wanda ba'a fatan kowa ya same shi

 

Allah sarki ayau Mun dawo muku da Cikekken bayanai akan jaruman kannywood da Mummunar jarrabawa ya same su a rayuwa.

Zaku Iya jin Cikekken Bayanin a Cikin wannan Bidiyon kasa:


Jaruman kannywood da dama Allah ya jarabcesu da Mummunar jarrabawa wanda ba’a fadan ya samu kowa .

Wasu daga cikinsu sun gamu da Aljalinsu, wasu kuma suna  a raye, to ayau dai mun dawo muku da Cikekken bayanai akan su.

Zaku iya jin cikakken bayanin ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa.



تعليقات

المشاركات الشائعة من هذه المدونة

DUNIYA BUDURWAR WAWA; Kalli jerin jaruman kannywood su 16 da kannywood ta juya musu baya suka zama abin tausayi.

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Yanzu Yanzu Anga Jijirin Wata Ramadan a Kasar Saudiyya Gobe Insha Allahu Zamu Tashi Da Azumi Wata Ramadan Kareem Ya Allah Duk Alkhairin Dake Cikin wannan Wata Allah Ubangiji Kasadamu Dashi Sharrin Kuma Dake Cikinsa Allah Ubangiji Ya Karemu Ya Allah Kasa Muda Daga Cikin Bayinka Wadanda Kake Yan Tawa A Cikin Wannan Wata Mai Albarka Alfarmar Annabi Muhammad S 💔 A 💔 W 💔 Ameeeen Thumma Ameeeen 🤲🤲🤲