An gabatar da jana'izar babban malamin addinin Musulunci a garin Jos.
An gabatar da jana'izar babban malamin addinin Musulunci a garin Jos.
Imam Saeed shine limamin masallacin laranto kuma shine limamin Sheikh Isma'ila Idris Bn Zakariya lokacin yana raye.
●Rahotanni sun tabbatar cewa Imam zai kai Akallah shekaru 120 a duniya.
Ga vedio
تعليقات
إرسال تعليق