Innalillahi wa inna ilaihir Raji’un Masu garkuwa da mutane sun kashe Nabeeha saboda yan’uwan ta sun gaza hada kudin fansa Allah yajikan ta da rahama Dalibar ABU ZARIA 400Level Su Shida Aka Sace Tare Da Yan Uwanta Ita Sun Kashe Ta Yanzu Sauran Kannenta Guda Biyar Suna Hannu Su Don Allah Jama'a Ga Account Number A Taimaka A Kubutar Da Wadannan Kananan Yaran

 

Innalillahi wa inna ilaihir Raji’un

Masu garkuwa da mutane sun kashe Nabeeha saboda yan’uwan ta sun gaza hada kudin fansa Allah yajikan ta da rahama 


Dalibar ABU ZARIA 400Level 


Su Shida Aka Sace Tare Da Yan Uwanta 

Ita Sun Kashe Ta Yanzu Sauran Kannenta Guda Biyar Suna Hannu Su 

Ga vedio 👇👇



Don Allah Jama'a Ga Account Number A Taimaka A Kubutar Da Wadannan Kananan Yaran

تعليقات

المشاركات الشائعة من هذه المدونة

An Kama Masu Gadin Makabarta Suna Tono Kaburburan Mutane

innalillahi Ku Kalli Halin Da Jaruma Hadiza Gabon Ta Shiga Akan Wannan Iftila'in Daya Faru Danna Hoton Kaga Cikakken Bayani

DUNIYA BUDURWAR WAWA; Kalli jerin jaruman kannywood su 16 da kannywood ta juya musu baya suka zama abin tausayi.