Idan mutum bai mutu ba to ba'a gama halittarsa ba. Waiyo ga maraici ga makanta😭 Karfin mahaifiyar wannan yaro duk ya kare don girman Allah a teimaka a ceto Rayuwar Wannan Yaro, likitoci sunce idan ba'ayi wani abu da gaugawa ba duk zai rasa idanun nasa kuda biyu, ga Mari ga makanta kenan. shi dai wannan yaro suna Jahar Bauchi ne a garin da ake kira Ganjigina wanda yake karkashin kauyen Tauya.

 

Idan mutum bai mutu ba to ba'a gama halittarsa ba. Waiyo ga maraici ga makanta😭


Karfin mahaifiyar wannan yaro duk ya kare don girman Allah a teimaka a ceto Rayuwar Wannan Yaro, likitoci sunce idan ba'ayi wani abu da gaugawa ba duk zai rasa idanun nasa kuda biyu, ga Mari ga makanta kenan. shi dai wannan yaro suna Jahar Bauchi ne a garin da ake kira Ganjigina wanda yake karkashin kauyen Tauya.


Domin neman  bada agaji ga asusun banki kamar haka;

 



تعليقات

المشاركات الشائعة من هذه المدونة

Alhamdulilih Labarin Da Dumi Dumin Sa Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labarina Akan Cewa Cristiano Ronaldo Ya Musulunta

An Buƙaci Na Zama ‘Yar Maɗigo (Lesbian) A Wani Film Din Kudanchi Cewar Rahama Sadau

Jama'ar gari sun wawushe kayan abinci daga wata tirelar kamfanin Dangote a Jihar Katsina.