Ƙungiyoyin ƙwadago a Najeriya sun fita domin zanga-zanga kan tsadar rayuwar da al'umma ke fuskanta a ƙasar. Ɗaruruwan mutane ne dai suka hallara a Abuja da Kano yayin da ake sa ran fitowar ƙarin wasu a zanga-zangar ta yini biyu, Talata da Laraba. An jibge jami'an tsaro a wuraren da ake zanga-zangar kuma masu zanga-zangar sun toshe manyan hanyoyi a birnin Abuja.



Ƙungiyoyin ƙwadago a Najeriya sun fita domin zanga-zanga kan tsadar rayuwar da al'umma ke fuskanta a ƙasar. 


Ɗaruruwan mutane ne dai suka hallara a Abuja da Kano yayin da ake sa ran fitowar ƙarin wasu a zanga-zangar ta yini biyu, Talata da Laraba.


An jibge jami'an tsaro a wuraren da ake zanga-zangar kuma masu zanga-zangar sun toshe manyan hanyoyi a birnin Abuja.


Ga vedio



تعليقات

المشاركات الشائعة من هذه المدونة

Alhamdulilih Labarin Da Dumi Dumin Sa Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labarina Akan Cewa Cristiano Ronaldo Ya Musulunta

An Buƙaci Na Zama ‘Yar Maɗigo (Lesbian) A Wani Film Din Kudanchi Cewar Rahama Sadau

Jama'ar gari sun wawushe kayan abinci daga wata tirelar kamfanin Dangote a Jihar Katsina.