Wani Ɗan Kasuwa Ya Karya Farashin Masara Inda Yake Sayarwa Talakawa Kwano Akan Naira 550 A Bauchi Ɗan kasuwar mai suna Hakimi Amadu da ke garin Misau jihar Bauchi, ya ce ya yi haka ne don sauƙaƙawa talakawa, daga yanzu har zuwa watan Ramadan. Kazalika duk rana zai riƙa fito da buhu goma na masara domin sayarwa talakawa a farashi mai sauƙi, daga yanzu har ƙarshen watan Ramadan..

 

Wani Ɗan Kasuwa Ya Karya Farashin Masara Inda Yake Sayarwa Talakawa Kwano Akan Naira 550 A Bauchi


Ɗan kasuwar mai suna Hakimi Amadu da ke garin Misau jihar Bauchi, ya ce ya yi haka ne don sauƙaƙawa talakawa, daga yanzu har zuwa watan Ramadan.


Kazalika duk rana zai riƙa fito da buhu goma na masara domin sayarwa talakawa a farashi mai sauƙi, daga yanzu har ƙarshen watan Ramadan..



تعليقات

المشاركات الشائعة من هذه المدونة

Alhamdulilih Labarin Da Dumi Dumin Sa Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labarina Akan Cewa Cristiano Ronaldo Ya Musulunta

An Buƙaci Na Zama ‘Yar Maɗigo (Lesbian) A Wani Film Din Kudanchi Cewar Rahama Sadau

Jama'ar gari sun wawushe kayan abinci daga wata tirelar kamfanin Dangote a Jihar Katsina.