Posts

Showing posts from January, 2023

Innalillahi Kalli Yadda Ake Yiwa Wata Amarya Kunshi A Gaban Al'aurarta Har Tana Fitsarin Wahala......

Image
 Innalillahi Kalli Yadda Ake Yiwa Wata Amarya Kunshi A Gaban Al'aurarta Har Tana Fitsarin Wahala...... Innalillahi Kalli Yadda Ake Yiwa Wata Amarya Kunshi A Gaban Al'aurarta Har Tana Fitsarin Wahala.

Kalli Abinda Karuwa Ta Yiwa Wani Tsoho Bayan Ya Gama Sharholiya Da Ita Bai Biya Kudi Ba

Image
  Kalli Abinda Karuwa Ta Yiwa Wani Tsoho Bayan Ya Gama Sharholiya Da Ita Bai Biya Kudi Ba Yadda karuwa ta Ζ™wace wayar dattijo bayan ya yi sharholiya da ita bai biya ba. Wani bidiyo ya bayyana yadda rigima ta barke tsakanin wata karuwa da wani dattijo bayan ya yi lalata da ita bai biya ta kudi ba ya yadu a kafafen sada zumunta, LIB ta ruwaito. Matar wacce ta dinga daga murya tana hargowa da kwastomanta wanda da alamu ya kai shekaru 50 zuwa sama. Yayin bayyana yadda lamarin ya auku, karuwar ta ce dattijon ya nemi su yi lalata na dare gabadaya amma sai ya biya ta na karo daya. Daga bisani ta kwace wayarsa bayan ya ki biyanta kudin. Yayin da mutumin ya ki barin wayarsa, ta lashi takobin kawo ‘yan daba inda za su ja masa bala’i. Sauran ‘yan haya suka dinga rokonta kan idan ta gayyaci ‘yan daban su daki mutumin shi kadai saboda su ba su da laifi.

Yan Sanda sunyi awon gaba da Murja kunya yar tiktok

Image
  Yan Sanda sunyi awon gaba da Murja kunya yar tiktok Yan Sanda sunyi awon gaba da Murja kunya yar tiktok .  Yanzu nan majiyarmu ta samu labarin kamun fitacciyar yar tiktok din nan wanda tayi fice sosai a kafar tiktok inda gidan radio freedom radio kano sun ka ruwaito wannan labarin inda suke cewa. “Rundunar Ζ³an Sandan jihar Kano ta kama fitacciyar mai barkwancin nan ta TikTok Murja Ibrahim Kunya. Koda ya ke Ζ³an sandan ba su yi Ζ™arin bayani ba, amma idan zaku iya tunawa a shekarar da ta gabata ne wani lauya ya shigar da Ζ™orafi inda yake neman da a binciki Murja da wasu fitattun mawaΖ™a da masu amfani da TikTok kan zargin Ι“ata tarbiyya. An kama Murjar ne yayin da take tsaka da shirye-shiryen shagalin bikin murnar zagayowar ranar haihuwarta. ga vediob

Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un Ashe Wanna Shine Dalilin Canza Kudin Nigerian Asiri Yatonu Yanzu

Image
  Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un Ashe Wanna Shine Dalilin Canza Kudin Nigerian Asiri Yatonu Yanzu 1 Gwamnatin  PDP ta canza siffar takardun kudi na Naira N5 N10 N20 N50 zuwa na leda da ta yi wa lakabi da (Polymer Notes) a turance. 2 An kuma canza takardar kudi ta N100  Amma a lokacin da aka yi hakan a wancan lokacin wani ma bai san an canza kudin ba, kawai gwamnati cewa ta yi duk kudin da aka canza idan sun shiga bankuna ba za su sake dawowa cikin al'umma ba, da haka har su zama babu su a cikin jama’a.  Sai ga shi a wannan karon gwamnatin kasar ta kirkiro sabbin takardun kudi na N200 N500 da N1000 ta kuma bayar da wa'adin watanni 3 kacal na cewa za a daina amsar takardun kudi da ta sauya wa fasali. Shin me ya sa wajen canjin kudi salon gwamnatin PDP ya bambanta da na APC?  πŸ“» Daga Muryan MARKAZUL-DA'AM Business Center № 279 Ang Kaura Zaria City Kaduna State Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬πŸ. ✍️ Director general Na MARKAZUL-DA'AM Yusuf Muhammad balalau Zaria

Yadda Tsohuwar Jarumar Kannywood Rashida Labo Tasha Zagi Kan Wannan Bidiyon Data Saki Wanda Tsaraicin kirjinta Ya Bayyana

Image
  Yadda Tsohuwar Jarumar Kannywood Rashida Labo Tasha Zagi Kan Wannan Bidiyon Data Saki Wanda Tsaraicin kirjinta Ya Bayyana Tsohuwa kuma fitattaciyar jarumar kannywood wato Rashida Labo wacce aka dade ana gogawa da ita a masana’antar kannywood kafin ta daina film tayi aure gaba ki daya tabar kasar najeriya ta koma Australia da zama ita da mijinta data aura. Auren ta mutane sun tabbatar a boye akayi shi domin babu daya daga cikin masoyan ta wanda yasan tayi aure sai bayan anyi auren da jimawa mutane suke samun labarin tayi aure sun yarda ne ta silar ganin hoton ta tare da mijin a kasar waje. Bayan wanu dan lokacin jaruma Rashida Labo ta saki wadannan hotuna wanda ta dauka a filin jirgin kasa. Bayan ta daura su a shafinta na sada zumunta mutane suka fara dauka suna yadawa a shafukan su suna zaginta saboda tayi shigar da bata dace ba da addinin musulunci. Mutane suna cewa ta bayyana tsaraicin kirjinta. Bayan tsawon lokacin wannan jaruma haryanzu bata ce komai ba sannan a r

DUK DAN NIGERIA DA YAKE TUNANIN KUDI CASH ZASU WADATA TO YANA YAUDARAR KANSA.

Image
 DUK DAN NIGERIA DA YAKE TUNANIN KUDI CASH ZASU WADATA TO YANA YAUDARAR KANSA. CANJIN KUƊI:Ina Mai Tabbatar Muku Baxa Kuyi Asarar Kudadden Ku Ba' Idan Allah Ya Sa Nazama Sabon Shugaban kasar" Nigeria" Kwankwaso πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸΌπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ Canjin kudi: Mu cire siyasa a wannan batu - Ra‘ayin Ahmadu Rabe  A cikin shekaru 16 da jam'iyyar PDP ta shafe tana gudanar da mulkin Nijeriya ta canjin kudi kusan sau 2, a iya sanina. 1 Gwamnatin  PDP ta canza siffar takardun kudi na Naira N5 N10 N20 N50 zuwa na leda da ta yi wa lakabi da (Polymer Notes) a turance. 2 An kuma canza takardar kudi ta N100  Amma a lokacin da aka yi hakan a wancan lokacin wani ma bai san an canza kudin ba, kawai gwamnati cewa ta yi duk kudin da aka canza idan sun shiga bankuna ba za su sake dawowa cikin al'umma ba, da haka har su zama babu su a cikin jama’a.  Sai ga shi a wannan karon gwamnatin kasar ta kirkiro sabbin takardun kudi na N200 N500 da N1000 ta kuma bayar da wa'adin

Toffa Anfara Shagalin Bikin Jarumi Dady Hikima Abale Kalli yadda Yan Mata ke Casar Rawa A Wajen Party...

Image
  Toffa Anfara Shagalin Bikin Jarumi Dady Hikima Abale Kalli yadda Yan Mata ke Casar Rawa A Wajen Party... Anchi ansha an gwangwaje fa wajan bikin Oga Abale Allah yasanya alheri Allah yabada zaman lafiya muna godiya yan Uwa da abokan arzuka Allah yasaka da alheri dafatan kowa da kowa ya koma gida lafiya muna godiya ...   (Daddy_hikima_ abale) Hotuna: Yadda aka gudanar shagalin bikin jarumin finafinan Hausa masu dogon zango, Adam Abdullahi Adam, Daddy Hikima (Abale) a yau Juma'a.

Kalli Bidiyon Saurayi Da Budurwa Suna Sumbatar Juna Ba Kunya Ba Tsoron Allah

Image
  Kalli Bidiyon Saurayi Da Budurwa Suna Sumbatar Juna Ba Kunya Ba Tsoron Allah Assalamu alaikum barkan mu da sake saduwa da daku a wannan lokaci, Bidiyon wani saurayi da budurwa da suka ja ce-ce ku-ce a kafar sada zumunta. Matashin mai suna Aliyu Adamu ya bayyana faifan Bidiyon nasa ne tare da budirwa tasa a saman wani duse suna sunbatar juna, lamarin daya jawo ce-ce ku-ce a manhajar TikTok. Da yawa mutane dake amfani da wannan manhajar sun nuna rasWasu daga cikin mutane da suka kalli wannan Bidiyon sunyi tsokaci acikin sa, Ga kadan daga cikin abubuwan da mutanen suke cewa. maina Usman; Wato Shiyasa ka kaita bayan Dutse ko almuri. Sakon wani matashi mai suna Abb isa yake cewa ya kamata kubi duniya a hankula kafin duniya ta bida ku. hin jin dadin su ga wannan saurayi, wasu kuma na ganin matashin bai komai ba, ya yin da wasu ke masa wa’azi. Wasu daga cikin mutane da suka kalli wannan Bidiyon sunyi tsokaci acikin sa, Ga kadan daga cikin abubuwan da mutanen suke cewa. mai

Yanzu Yanzu Manyan Malamai Sun Fara Magana Akan Canza Kudin Nigerian Kalli Bidiyon Yadda Wani Malami

Image
 Yanzu Yanzu Manyan Malamai Sun Fara Magana Akan Canza Kudin Nigerian Kalli Bidiyon Yadda Wani Malami πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ Canjin kudi: Mu cire siyasa a wannan batu - Ra‘ayin Ahmadu Rabe  A cikin shekaru 16 da jam'iyyar PDP ta shafe tana gudanar da mulkin Nijeriya ta canjin kudi kusan sau 2, a iya sanina. 1 Gwamnatin  PDP ta canza siffar takardun kudi na Naira N5 N10 N20 N50 zuwa na leda da ta yi wa lakabi da (Polymer Notes) a turance. 2 An kuma canza takardar kudi ta N100  Amma a lokacin da aka yi hakan a wancan lokacin wani ma bai san an canza kudin ba, kawai gwamnati cewa ta yi duk kudin da aka canza idan sun shiga bankuna ba za su sake dawowa cikin al'umma ba, da haka har su zama babu su a cikin jama’a.  Sai ga shi a wannan karon gwamnatin kasar ta kirkiro sabbin takardun kudi na N200 N500 da N1000 ta kuma bayar da wa'adin watanni 3 kacal na cewa za a daina amsar takardun kudi da ta sauya wa fasali. Shin me ya sa wajen canjin kudi salon gwamnatin PDP ya bambanta da na APC

Babu wani da namiji da zai more Budircin ‘yata cewar wani mutum da yayiwa ‘yar sa ciki

Image
  Babu wani da namiji da zai more Budircin ‘yata cewar wani mutum da yayiwa ‘yar sa ciki Hakika mungode wa Allah da yayi muna ni’ima musulunci wannan tabbas kasan addinin musulunci addini ne mai tsafta wanda yafi kowane addini dadi a duniya wani mutum mai suna Tonga Abdul Tonga ya wallafa labari na mai cewa. Theddius Audu dan shekaru 48 da haihuwa, ya yiwa ‘yar cikinsa ciki mai shekaru 15 da haihuwa Justina a garin Wuyeya na jihar Nasarawa. Bayan da aurensa ya mutu da uwar yarinyar mai suna Talatu shekaru 13 da suka gabata. Audu ya rike ‘yarsa ya hana ta bin uwarta. Da aka nemi jin dalilin sa na yin hakan duk da ba kamashi aka yi ba. Yace “Bafa zan iya hakura naga wani ne ke kwanciya da ‘yata da sunan aure ko soyayya ba. Duk wanda ya ganta yasan tana da kyau ga kuma jiki irin wanda maza keso. Mai yasa zan baiwa wani ita tunda nima inada bukatarta“. Inji tsohon Uba kuma mijin yarsa Justina dai tace tana son Danta kuma tanason babanta mijinta. Domin batada wanda ya damu

Idan kana so ruwan maniyyinka ya yawaita ka gamsar da Matar ka yadda kake bukata to kalli video

Image
  Idan kana so ruwan maniyyinka ya yawaita ka gamsar da Matar ka yadda kake bukata to kalli video Idan kana so ruwan maniyyinka ya yawaita ka gamsar da Matar ka yadda kake bukata to kalli video AMFANIN BAGARUWA GA GYARAN JIKI:  SHARE  Ana Amfani Da Bagaruwa Wajen Maganin Kuna Sakamakon yadda mu ke amfani da wuta yau da kullum, musamman ma matanmu, idan har aka samu tsautsayi aka kone, to za a iya amfani da bagaruwa don samun waraka daga kunan. Yadda mutum zai yi amfani da bagaruwa don samun waraka daga konewa shine, ya samu ‘ya’yan bagaruwa da su ka bushe, sai ya daka ‘ya’yan bagaruwar ya ke zubawa a wajen da ya kone din. Idan kuma bai samu busassun ‘ya’yan bagaruwar ba, duk da haka zai iya amfani da danyen ‘ya’yan. Ya samu danyun ‘ya’yan bagaruwar ya ke matsa ruwansu akan kunan, zai samu waraka. 2. Ana Amfani Da Bagaruwa Don Samun Fararen Hakora Kuma Ma Su Haske. Mu na kyautata zaton da mai karatu ya ga wannan kanun, hankalinsa zai koma kan sa

KO KANA DA KARAMCIN RUWAN MANIYI

Image
  KO KANA DA KARAMCIN RUWAN MANIYI KO KANA DA KARAMCIN RUWAN MANIYI   ……………………………………………….. .   Yawan ruwan maniyi a jikin namiji,shi ke nuni da karfin sha’awar dake gare shi.Ita kuma sha’awa ita kan sa namiji yaji yana da bukatar saduwa da iyalin shi.kuma a lokacin saduwa matar zata ji shi da karfin da ya kamata,Wanda hakan kansa ma’aurata nishadi da matukar jin dadi da kuma zubarda maniyi mai tarin yawan gaske da biyan bukata a lokacin inzali. Yawan maniyin dake fita a yayin inzali yakan sa namiji samun gamsuwa tamkar bai ta6a saduwa da mace ba.A yayinda karamcin ruwan maniyi Kansas namiji yayi inzali ba tareda jin wani dadi kamar yanda ya kamata ba.Wannan kan rage kwazo da karfin namiji a yayin saduwa.     Lokuta da dama namiji kan ji shawarsa na ja baya,sai ya rinka tunanin ai watakila basir ne musamman a aladar malam Bahaushe, alhali akoi abubuwan da basu da alaka da basir masu haifarda haka. Namijin dake bukatar samun yawan m

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun: Yanzu-Yanzu Kannywood Ta sake yin Rashin Danta

Image
  Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun: Yanzu-Yanzu Kannywood Ta sake yin Rashin Danta Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun: Yanzu-Yanzu Kannywood Ta sake yin Rashin Danta Allahu Akbar: Allah Yayi ma Abdulwahab Awarwasa Rasuwa Yanzu-Yanzu. Idan mabiya shafin janzakitv basu mance, a satin da ya gaba ne Kannywood din tayibgagarumin rashi na Kamal Aboki, ahahararren dan komedin Hausa, inda ya tafka mummunan hadarin mota a hanyarsa ta dawowa Kano daga Maiduguri. Shi dai Abdulwahab Awarwasa yayi fama da rashin lafiya inda dan-uwansa ya dauke shi zuwa garin jos domin nema masa magani. Ana dai sa ran gobe in Allah ya kaimu za a dawo da gawar Abdulwahab Awarwasa garin Kano domin yin mata sutura. Allah Ubangijibya gafarta masa, yasa aljanna ce makomansa, amin.

Amfanin taba Nonuwan mace ga lafiyar jikinta da kuma amfanin shan ruwan sa ga lafiyar jikin Namiji

Image
  Amfanin taba Nonuwan mace ga lafiyar jikinta da kuma amfanin shan ruwan sa ga lafiyar jikin Namiji Nonuwan mace yana karawa garkuwar jikinta karfi sannan Kuma wannan nishin da mace take yi na sama sau 60 a minti daya, yana taimakawa wajan fitarda kwayoyin cuta daga cikin huhunta Kada mace ta ringa hana shan Nononta domin kuwa hakan zai sa ta rashin kuzari a jikinta da kuma hanyoyin jininta. Masana kiwon lafiya sunce, shan Nonuwan mace da kuma tattabashi yana kare Nonuwan nata daga kamuwa da cutar kansar Nono. Idan kina cikin matan da basa jin dadin kwanciya da Namiji to kisa shi ya dinga matsa miki Nonuwan ki, sannan yayi wasa da kan Nonuwan naki hakan yana saurin motsa shaawar mace ta yadda zata samu gamsuwa a wajan Namijin da yake kwantawa da ita. Idan mace tana shayarwa tana barin yaron nata yana shan Nonon nata da zarar ya bukaci hakan, idan kuma maigida shima yana sha’awar tanawa ki bar shi ya tattaba yadda yake so idan sha yake bukata yayi ki bar shi, domin yin

An Fitar Da Bidiyon Miji Da Mata Lokacin Da Suke Rayuwar Aure A Kan Gado

Image
  An Fitar Da Bidiyon Miji Da Mata Lokacin Da Suke Rayuwar Aure A Kan Gado https://taskaralabarai.blogspot.com/2023/01/an-fitar-da-bidiyon-miji-da-mata.html Bidiyon wasu ma’aurata amarya da ango yayi dirar mikiya cikin duniya soshiyal midiya kafafen sada zumunta na zamani. Dalilin yanayin da sabon auren suke a cikin bidiyon ya janyowa wannan amarya da ango zagi. Mutane da yawa wanda sukayi ido biyu da wannan bidiyo sunce akwai mutum na ukku wanda ya dauki wannan bidiyo duba da yadda akayi bidiyon da kuma yadda amaryar take juyowa tana kallon kamera din da ake masu bidiyo. Abinda suke a cikin wannan bidiyo mutane sun bayyana a cikin sanin yakamata da ladabi da biyayya a addini. Baki cancanta suyi bidiyo ba bare kuma har ace an dauke shi qn daura shi a soshiyal midiya. Bayan dogon bincike da 24blog ta gudanar bata gano asalin su waye a cikin wannan bidiyo ba. Yan wata kasa najeriya ce ko yan kasar nijar ne. Sannan duk yawon da wannan bidiyo yake a kafar sada zumunta ana za

Waiwaye Kan Lalacewar ‘Yam Mata A Kasar Hausa

Image
  Waiwaye Kan Lalacewar ‘Yam Mata A Kasar Hausa Cikin Wani Dogon Bincike Da Kuma Kai Ziyara Wakilin Leadership Yayi A Gidan Gala Ya Samu Cikakken Rohoto Akan Tabarbarewar Tarbiyyar Yaran Hausawa A Gidan Gala (Gidan Dirama) Matsalolin Da Ake Fuskanta A Gidan Gala A ziyarar da wakilinmu ya kai zuwa gidan Dirama, idanunsa ya gane masa abubuwa daban-daban, sannan kunnensa ya jiye masa wasu daga ciki. Akwai abubuwan ban mamaki da ban tausayi gami da ban al’ajabi. Abubuwan ban mamaki Daga cikin abubuwan da ya gani na ban mamaki su ne, cin karo da cikakkiyar budurwa wacce da ka kalleta ba sai an yi maka bayani ba ka san gidansu akwai rufin asirin da ba rashi ne ko talauci ya kawo ta gidan ba, sannan kuma kuma za ka ga budurwar da idanka dube ta ka san ba rashin masoyi ne ya kawo ta wannan wuri ba, saboda irin kyan halittar da Allah ya yi mata. Wata kuma za ka ganta ita ba kyau ba, babu cikakkiyar sutura sannan kuma ga kwarewa a tantiranci, domin a ganinta idan ba ta yi iri

Yadda Aka Kama Kwarton Da Ya Haka Ramin Dake Kaishi Dakin Auren Tsohuwar Budurwarsa Yana Lalata Da Ita

Image
  Yadda Aka Kama Kwarton Da Ya Haka Ramin Dake Kaishi Dakin Auren Tsohuwar Budurwarsa Yana Lalata Da Ita An kama wani kwarto yana tsaka da alfasha tare da tsohuwar budrwarsa a gidan aurenta bayan ya haka hanyar zuwa wurinta ta karkashin kasa. Mijin matar ne ya kama tsohon saurayin bayan da ya tona hanyar shiga gidan ta karkashin kasa daga gidansa ba tare da sanin iyalansa ba. Ana tuhumar mutumin ne da yunkurin yin kwartanci yayin da shiga gidan budurwarsa da aka kada shi a aurenta a gidan mijinta ta hanyar da ya haka a karkashin kasa. Kasar Meziko ta shahara wajen gina hanyoyin karkashin kasa na sirri, wadanda masu safarar miyagun kwayoyin ke amfani da su don cimma burinsu. Amma a wannan karon wanda aka kama ya yi amfani da hanyar ce don isa ga tsohuwar masoyiyarsa. Mutumin mai sana’ar gini da ya fito daga garin Billas del Prado 1 da ke Meziko, ya dade yana hulda da matar wadda take aure a garin Tijuana kuma suke makwabtaka da tsohon saurayin. Don tabbatar da cewa

Innalillahi yanxun nan aka bayyana wani sabon al'amari game da 😭: Mutuwar Kamal Aboki 😭

Image
  Innalillahi 😭: Mutuwar Kamal Aboki Ta Jijjiga Excellency Labarina (Abdullahi Amdaz) Kalli Yadda Yayi πŸ˜­πŸ‘‡ Kamal daya ne daga cikin mutanen da suka daukeni tamkar ciki daya muke, yana karbar shawarata yakan kirani ya gaidani, yazo inda nake, ya karbi shawarata, bana mantawa akwai lokacin da zai yi wani Film daya shafi neman ilimin al Qurani, nine nayiwa wannan Film suna da (MABUDIN ILMI), babban abinda yake burgeni dashi girmama mutane da fara'a... Bazan manta wannan ranar ba, Kamal Aboki yace dani oga bari nayi maka hoto, zan ajiye tarihin nayi tafiya da kai zuwa Maiduguri, muna wasa da dariya nace kajika da zolaya sai kace kayi tafiya da wannan babban mutum, cikin hukuncin Allah ashe hoton ne zai zama tarihin ka a gurina, Allah yayi maka Rahma Kamal, domin Kamal ba dan barkwanci bane kawai, mutum ne mai hankali nutsuwa da girmama mutane, Allah ya sani bansan wani aibun Kamal da zan iya fada a duniya ba, wannan tasa dole muji zafin mutuwarsa, amma duk son da muke masa Allah yana

Innalillahi Wa’innah illahirraju’un An Kama Matashi Turmi Da Tabarya Yana Zina A Masallaci

Image
 Innalillahi Wa’innah illahirraju’un An Kama Matashi Turmi Da Tabarya Yana Zina A Masallaci Rayuwar zinace-zinace da matata ke yi yana tayar min da hankali, malamin ya fadawa kotu Wani malami mai suna Alhaji Lukman Shittu, ya roki wata kotun al’ada da ke zamanta a Mapo, Ibadan, da ta amince masa ya rabu da shi, saboda yadda matarsa ​​ta yi zina ya bata masa rai.shafin amihad na ruwaito Shittu, wanda ya yi aure da Fisayo shekaru 20, ya ce baya son matarsa. ‘Matata ta fara tuka mota jim kaΙ—an bayan ta Ζ™aura daga gidanmu Ta yi karyar cewa dan uwanta ne ya ba ta motar amma binciken da na yi ya nuna cewa mutumin da ya kwana da ita ya saya mata motar. “Ubangijina Fisayo ta fara rashin da’a ne a lokacin da abubuwa suka yi mini wuya, na kasa ba ta kudin hayar shago. “Ta fara dawowa gida a makare Ta yanke shawarar dauko yaran nan uku daga gidana Kuma sun canza makarantar yaron Ζ™arshe ba tare da sanina ba kuma sauran biyun sun sha alwashin ba za su Ζ™ara gane ni a matsayin mahaifinsu ba. “A cikin

Allah sarki - Ali Nuhu da Adam a zango sunyi ta'aziyar rasuwar Kamal Aboki

Image
  Allah sarki - Ali Nuhu da Adam a zango sunyi ta'aziyar rasuwar Kamal Aboki Jaruman Kannywood Da Suka Rasu Ana Kewar Su Har Yanzu Tare Dayi Musu Kyakkyawan Zato Suna Aljanna – Janzakitv Wasu daga cikin manyan jaruman kannywood da allah yayiwa rasuwa lokacin suna da kuruciyar su mutanan sune kamar haka: (1) Marigayi Nura Mustapha Waye: ya kasance daya daga cikin marigayan da suka rasu da kuruciyar su, sakamakon rashin lafiya data risken shi muna masa adu’a allah yayi masa rahama. (2) Marigayi na biyu wanda ya rasu cikin wannan shekara da muke ciki shine jarumi Kamal aboki masoyin annabi (S.A.W) wanda ya kasance ya rasu dalilin hatsarin mota daya faru dashi daga Borno, zuwa jihar kano allah yayi masa rahama. (3) Marigayi Ahmed S Nuhu: ya kasance mutumin da yayi tashe shekarun baya da suka wuce a cikin masana’antar kannywood shima dai, ahmed din ya rasu dalilin hatsarin mota daya rufta dashi daga hanyar shi ta bauchi zuwa kano.

Tohfa Naziru sarkin waka _ ya saki zazzafar wakar cin mutunci ga Bula tunubu

Image
Tohfa Naziru sarkin waka _ ya saki zazzafar wakar cin mutunci ga Bula tunubu Tohfa Naziru sarkin waka _ ya saki zazzafar wakar cin mutunci ga Bula tunubu Naziru sarkin waka ya saki zazzafar waka tacin mutunci ga Bula tunubu Wakar ta kasance tacin mutuncice ga dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Apc wato Bula Ahmad tunubi Bula tunubu dai ya kasance dan kabilar Yoruba da take kudancin kasar nan kuma tsohon gobnan Lagos ne kuma jigo a jam’iya mai mulki ta Apc wanda kuma zaiyi musu takara a zabe mai zuwa na shekarar 2023 Wakar taja hankalin jama’a musamman wa’yanda suke arewacin najeriya kai harma wayan keson ganin karshen mulkin jam’iyya mai ci ta Apc yazo karshe Inbaku mantaba Naziru s Ahmad wato sarkin waka ya kasakce manya acikin mawakan wannan kasar na wakoki daban daban harda ma wakar siyasa wanda a baya bayan nan ya yiwa Ι—an takarar shugaban kasa na jam’iyya me adawa wato jam iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar na jihar Adamawa waka Sarki dai a baya ya kas

Tir Kash Shiga ku kalli wani sabon dabban da aka ganoshi bayan duniya tacigaba, idan ka kalli wannan zaka...

Image
 Tir Kash Shiga ku kalli wani sabon dabban da aka ganoshi bayan duniya tacigaba, idan ka kalli wannan zaka... Tir Kash Shiga ku kalli wani sabon dabban da aka ganoshi bayan duniya tacigaba, idan ka kalli wannan zaka... Tir Kash Shiga ku kalli wani sabon dabban da aka ganoshi bayan duniya tacigaba, idan ka kalli wannan zaka... Ga videon nan ku kalla πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Bidiyo – “Annabi Baya Son Mutum Mai Yin Comedy” – Malam Ya Magantu

Image
  Bidiyo – “Annabi Baya Son Mutum Mai Yin Comedy” – Malam Ya Magantu Kamar yadda Kuka sani Ajiya litininne muka wayi gari da mutuwar shahararran jarumin barkwanchi wan da kukafi sani da kamal aboki.   wan da yamutu sanadiyar, hatsarin mota bayan mutuwar tasa, kafafen sada zumunta yakarade da jimamin, mutu warsa.   Ayau talata muka wayi gari, kuma da wani dan tsokachi game da mutane masu wasan barkwanchi wanda yake nuni da cewa duk wani mai yawan surutu da yawan magan ganu na kirkira domin yasa mutane dariya. Yace manzan allah yaki wannan mutun, yakuma nesanta da wadannan mutanen.   sai dai acikin kalaman malamin ya,ambachi kamal aboki wan damutane suke kyauta zatan yayi wannan tsoka chinne ma akan mutuwarsa allah yasa mudace shikuma allah yagafarta masa.

Innalillahi Mutuwar (Kamal Aboki) Da Yammar Yau Ta girgiza Duniya Kalli Gaskiya Da Kannywood

Image
 Innalillahi Mutuwar (Kamal Aboki) Da Yammar Yau Ta girgiza Duniya Kalli Gaskiya Da Kannywood INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN.  Hakika jiya zuciyata ta razana tare da tsoro lokacin dana samu labarin rasuwar Abokin Gwagwarmaya kuma Jarumin Barkwanci a Masana'antarmu ta KANNYWOOD, wato KAMAL ABOKI a sanadiyyar hadarin mota.  Muna Addu'ar Allah Ya jikansa ya gafarta masa kurakuransa yasa Aljanna ce makomarsa. Idan tamu tazo Allah yasa mu cika da kyau da imani.  R.I.J.F 😭 😭 😭 😭 😭  #abbanaabba2023 Innalillahi wa'inna ilaihin raju'un Allah ya Yi ma Kamal Aboki rasuwa yanzu, yayi hatsari a hanyarsa ta dawowa daga Borno. Allah ya jikansa da Rahama yasa aljanna ce makomarshi, Allah ya yafe masa kurakuranshiπŸ˜“πŸ˜­ Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un Allah yayi wa Kamal Aboki Rasuwa πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ https://taskaralabarai.blogspot.com/2023/01/innalillahi-wainna-ilaihirrajiun-allah.html      Wllhy gani nakeyi kamar mafarki πŸ’”πŸ˜’ ALLAH yasa y huta Allah yasa karshen waha

Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un Allah yayi wa Kamal Aboki Rasuwa

Image
 Innalillahi wa'inna ilaihin raju'un Allah ya Yi ma Kamal Aboki rasuwa yanzu, yayi hatsari a hanyarsa ta dawowa daga Borno. Allah ya jikansa da Rahama yasa aljanna ce makomarshi, Allah ya yafe masa kurakuranshiπŸ˜“πŸ˜­ Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un Allah yayi wa Kamal Aboki Rasuwa      Wllhy gani nakeyi kamar mafarki πŸ’”πŸ˜’ ALLAH yasa y huta Allah yasa karshen wahalarsa kenan Inalilahi Wainailahirajiun,Qulinafsin zaikatul maut!Allah Yayiwa Dan Wasan Hausa(Comedy)Rasuwa Wato Kamal Aboki Assalin danjahar kano inda yasamu Hadarin Moto Ta komawasan Gida Daga Jahar Biu  Borno State, Bayan sungama wasa a sharna Hotel,Ubangiji Allahjikansa da rahama ka kyautata Makwancinsa Ammin πŸ˜“πŸ‘ Innalillahi wa'inna ilaihin raju'un Allah ya Yi ma Kamal Aboki rasuwa yanzu, yayi hatsari a hanyarsa ta dawowa daga Borno. Allah ya jikansa da Rahama yasa aljanna ce makomarshi, Allah ya yafe masa kurakuranshiπŸ˜“πŸ˜­ Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un Allah yayi wa Kamal Aboki Rasuwa  

Tofah! Safara’u Ta Magantu Akan Fitar Bidiyonta Daya Janyo Cece Kuce

Image
  Tofah! Safara’u Ta Magantu Akan Fitar Bidiyonta Daya Janyo Cece Kuce Illar Hana ‘Yan Mata Aure Lokacin Da Suka Bukata   By Wakilinmu Lallai akwai babbar illa ga tarbiyar yara mata lokacin da suka bukaci yin aure aka hana su. ‘Yan mata da yawa sun fada fikin gurbacewar tarbiya lokacin da suka bukaci yin aure aka hana su. Wani lokaci yara mata kan bukaci yuin aure, amma sai iyayesu su hana su, ko don saboda karatu ko wanda suka kawo su iyayen ba sa san su ko kuma saboda wadanda dalilai, wannan ba karamar raunata tarbiyar yuara mata ya ke yi ba. Sakamakon hakan, sai ka ga sun fada shaye-shaye, karuwanci da kuma wasu hanyoyi wadanda ba su dace ba.   An samu wata yarinya da ta bukaci mahaifinta ya yi mata aure, kuma har ma ta kawo wanda ta ke so, amma mahaifin nan yaki, daga karshe yarinyar ta rubuta masa wasika cewa, “na tafi idan ka zo sai Allah ya yi mana shari’a.” Sai ta hau saman bene, inda ta fado ta mutu har lahira. Haka kuma, wata ta samu mahaifinta ta bayy

Ma’aurata: Shin Kasan Abunda Akeyiwa Amarya A Daren Farko

Image
  Ma’aurata: Shin Kasan Abunda Akeyiwa Amarya A Daren Farko DAREN FARKO   .SOYAYYA CE KO MUGUNTA: . Bayan sallar isha’i da wuri ango Ahmad ya koma gida, daga nan suka shiga daki, daga nan kuma ango ya kulle daki yayin da Amarya mai suna Hafsat kuwa tana zaune akan gado kanta lullube da kyalle. . Daga nan kuma Ango ya karaso gareta ya yaye mayafi, aikuwa amarya ta dago fuska da murmushin ta, bisa mamaki sai taga ango ya turbune fuska, hankalinta bai tashi ba sai data ga ya zaro bel dinsa yana nannadewa a hannu, take kanta ya kulle dan bata san miye manufarsa ba. . Kan kace me ango ya hau amarya da duka yana zaneta da bel tun tana ihu harta rasa bakin kuka, jim kadan jikinta duk ya tattashi amarya sai sheshshekar kuka. . Bayan nan kuma ango ya daura ruwan zafi yayi mata treatment,sai abin ya bata mamaki ganin ya daketa da hannunsa kuma yana jinyarta. . Bayan ta warke ne kuma ta tambayesa m

Wannan Bidiyon Da Ya Fita Yana Neman Jawowa Jaruma Nafisat Abdullahi Matsala

Image
Tun bayan barin ta film din nan mai dogon zango wato LABARINA ,jaruma nafisat abdullahi tayi bala guro daga kasa nigeria zuma kasashen turai inda akafi ganin hotunan ta na kasar dubai. Jarumar wadda ta shahara wajen film din drama a kannywood tana sham matukar caccakar hadi da zagi biyo bayan yadda ta koma rayuwa a cikin turawa take irin abun da suke yi a matsayin ta na musulma. Wani bidiyo dake yawo a sociel media wanda ke nuni da yadda nafisa din ke rawa a cikin club wato gidan rawa da ke dubai,wannan ba karamin zagi ya jawo mata a nan gida nigeria musamman ma kano. An dade da zargin matan kannywood da cewa mafi yawan su duk yan iska ne wasu ma karuwai ne ,wannan ya biyo bayan yadda ake ganin su wani lokutan cikin wani hali mara kyawu har ma wani locakin a gansu tsirara.

Farin Cikin da Babu Ranar karewa kusa juna farin ciki kamar ran sallah.

Image
  Farin Cikin da Babu Ranar karewa kusa juna farin ciki kamar ran sallah. Farin Cikin da Babu Ranar karewa Wan Nan sirrin masoyane Dan Gyaran rayuwar tarayya. Babu Maganar tababa ita rayuwa kowacce irice Babu abun da akeso kamar farin ciki zakuji kullum muna ta maimaita kalma daya itace farin cikin duniyar ahalin yanzu ta juya Baki daya kowa bashi da burin Daya wuce Muradin farin ciki domin shine abokin rayuwa ahalin yanzu. Da yawan Mata zakuji suna fadin sunfi San sumu Namiji Mai mutukar kuzari sosai domin shine irin Namijin da zai biya musu bukata shin Kun San dalilinsu nasan hakan suna San hakanne domin bukatar samun farin ciki badan komai ba sai Dan samun ingantacciyar rayuwa acikin duniya.

Ashe Wannan Shine Dalilin Dayasa Aka Cire Aisha Najamu Daga Shirin Izzar So

Image
  Ashe Wannan Shine Dalilin Dayasa Aka Cire Aisha Najamu Daga Shirin Izzar So Ashe Wannan Shine Dalilin Dayasa Aka Cire Aisha Najamu Daga Shirin Izzar So Murja Ibrahim ta fashe da kuka akan zargin Madigon da akeyi musu ita da Aisha Izzar So   Fitacciyar jarumar Tiktok dinnan Murja Ibrahim Kunya ta fito gaba gadi a shafin ta na Tiktok tana kuka kamar a tausaya mata akan zargin Madigon da akeyi mata ita da Aisha Najamu. Murja din a cikin fefen bidiyoyin data dora ta fadi yadda har maganar ta kai izuwa gidan su aka dinga yi mata fada har ta kai ta kawo aka kwace duka wayoyin ta kamar dai yadda ta fada a bidiyon. Ga duk masu bibiyar shafin na Tiktok a kwanaki biyun da suka gabata ne aka ga Murja din ta kaiwa Aisha Izzar So din ziyara gidan ta har na tsawon wasu kwanaki,hakan ne tasa wasu suke musu zargin akwai tabbas abunda ke faruwa kamar yadda suka dinga bayyanawa a shafin   Kalli video

wai’iyazubila wannan bidiyon dole yabaka mammaki ‘yara Hausaw Allah yashiraya a……

Image
  wai’iyazubila wannan bidiyon dole yabaka mammaki ‘yara Hausaw Allah yashiraya a…… Kalli Bidiyon Abinda Saurayi Da Budurwa Suka Aikata A Cikin Daki Akan Gadon Mahaifiyarta Kalli Abinda Saurayi Da Budurwa Suka Aikata A Cikin Daki Matsalar latata tsakanin daliban manyan makarantun gaba da sakandare ya addabi manyan makarantun kasar nan a ‘yan kwanakin nan. Wanda aka yi ba da dadewa ba kuwa shine na jami’ar Babcock, wanda aka gano bidiyon wata budurwa suna lalata da saurayi. Babu jimawa kuwa, hukumar jami’ar ta fatattaki dalibar. Hakan kuwa ya jawo cece-kuce daga wajen mutane da dama. Wasu na ganin anyi dai-dai da aka kori dalibar inda wasu ke ganin akasin hakan. Wasu na kafa hujjar cewa, lamarin bai faru a cikin makarantar ba, don haka hukumar makarantar bata da hurumin katsalandan ga rayuwar dalibar. Amma sai dai kash! Sun manta cewa, shaidar digirin ana bada ita ne saboda kyakkyawar dabi’a da kuma ilimi. Duk inda aka rasa dabi’a ta gari, toh kuwa ilimin n

Wannan Bidiyon Da Ya Fita Yana Neman Jawowa Jaruma Nafisat Abdullahi Matsala

Image
Wannan Bidiyon Da Ya Fita Yana Neman Jawowa Jaruma Nafisat Abdullahi Matsala Tun bayan barin ta film din nan mai dogon zango wato LABARINA ,jaruma nafisat abdullahi tayi bala guro daga kasa nigeria zuma kasashen turai inda akafi ganin hotunan ta na kasar dubai. Jarumar wadda ta shahara wajen film din drama a kannywood tana sham matukar caccakar hadi da zagi biyo bayan yadda ta koma rayuwa a cikin turawa take irin abun da suke yi a matsayin ta na musulma. Wani bidiyo dake yawo a sociel media wanda ke nuni da yadda nafisa din ke rawa a cikin club wato gidan rawa da ke dubai,wannan ba karamin zagi ya jawo mata a nan gida nigeria musamman ma kano. An dade da zargin matan kannywood da cewa mafi yawan su duk yan iska ne wasu ma karuwai ne ,wannan ya biyo bayan yadda ake ganin su wani lokutan cikin wani hali mara kyawu har ma wani locakin a gansu tsirara. Wannan bidiyon na nafisa abdullahi ya kusa tabbatar da wannan zargi ganin yadda take rawa tare da da shan wani abu wanda ba asan

Yadda Saurayi Ya Yaudari Budurwa Da Rashin Lafiyarsa Yayi Zina Da Ita Lokacin Da Taje Dubashi

Image
  Yadda Saurayi Ya Yaudari Budurwa Da Rashin Lafiyarsa Yayi Zina Da Ita Lokacin Da Taje Dubashi Tofah Yana Da Kyau Iyaye Suna Kula Da Lamarin ‘Ya’Yansu A Wannan Zamani, Musamman Yam Matan Yanzu Da Samari Domin Gudu Shiga Tashin Hankalin Rayuwa. Kamar Yadda Muka Samu Wani Bidiyo Daga Shafin Rigar ‘Yanchi, Wato Kungiyar Da Take Nemowa Hakkin Duk Mutumin Da Aka Cinyewa Hakkinsa Ko Kuma Aka Zalunta A Jihar Kano, Ta Bayyana Wata Bidiyon Budurwar Data Kawo Karar Saurayinta Bayan Yayi Mata Ciki. Acikin Bayanin Budurwa Ta Bayyana Cewa Saurayinta Ne Yace Mata Bashida Lafiya, Sai Tace Masa Toh Allah Ya Sauka, Sannan Yake Damunta Dacewa Dole Sai Tazo Ta Dubashi Amma Taki Yarda. Sai Daga Karshe Ya Shawo Kanta Tazo Kofar Gidansu Ta Tsaya, Sai Ya Fito Yace Su Shiga Daga Ciki, Anan Ma Bata Yarda Ba Har Dai Ya Samu Tashiga Cikin Gidan Kuma Dakinsa, Yayi Mata Fyade.   Bayan Faruwar Wannan Lamari Da Kamar Wata Daya Sai Ta Fara Jin Yanayinta Yana Chanjawa Daga Karshe Aka Gano Cikine Da ita

Mutuwar Naziru Sarkin WaΖ™a Sanadiyyar Hatsarin Mota Yanzu Gaskiya Ta Bayyana innalillahi

Image
  Mutuwar Naziru Sarkin WaΖ™a Sanadiyyar Hatsarin Mota Yanzu Gaskiya Ta Bayyana innalillahi A Wani Hoto Da Mukaci Karo Dashi A Shafin Naziru Sarkin Waka A Instagram Munga An Hada Hotonsa Da Wata Mota Anyi Hatsari Tare Da Alamar R.I.P. Fitaccen Jarumi Kuma Mawaki A Masana’antar Kannywood Naziru Ahmad Wanda Akafi Sani Da Naziru Sarkin Waka, Anyi Masa Kazafin Mutuwa Sanadiyyae Hatsarin Mota. Har ila Yau Dai Masu Kirkirar Karya Suna Hada Ta Ga Jarumai Ko Kuma Sanannun Mutane A Shafukan Sada Zumunta Basu Daina Ba, Yadda Hakan Tana Faruwa Akan Mutane Da Dama Musamman Jaruman Kannywood. Yadda Ba’a Jima Ba Aka Kirkiri irin Wannan Karyar Akan Jarumin Kannywood Lawan Ahmad Jarumi Kuma Mawaki A Masana’antar Kannywood Naziru Ahmad Ya Karyata Wannan Al’amari Tare Da Cewa ” Saurin Me Kukeyi Ne?? Kwana Nawane? Allah Ya Shiryaku Mu Kuma Allah Ya Kyautata Karshenmu”. Wannan Shine Abunda Jarumin Ya Wallafa A Shafinsa Na Instagram Yadda Yake Karyata Mutanen Da suke kirkirar Karya Su Dangan

An BuΖ™aci Na Zama ‘Yar MaΙ—igo (Lesbian) A Wani Film Din Kudanchi Cewar Rahama Sadau

Image
  An BuΖ™aci Na Zama ‘Yar MaΙ—igo (Lesbian) A Wani Film Din Kudanchi Cewar Rahama Sadau Shahararriyar jarumar fina-finan nan na Kannywood, Rahama Sadau, wacce aka kora daga masana’antar Kannywood a kwanakin baya, sananniya ce a gun yan kallo duba da irin tashen da tayi cikin kankanin lokaci daga zuwan ta masana’antar. Jarumar Ta gamu da tsautsayin da ya fada mataa masana’antar har ya jawo mata kora. tarihi dai ya nuna itace jarumar film ta farko da aka Taba korarta a masandantar. A wata hira da tayi da kafar yada labarai ta THE GUARDIAN, tauraruwa Rahama ta bayyana cewa an so tafito a wani fim din ta na kudu a matsayin yar madigo wato lesbian, amma sai ta ki yadda saboda la’akari da daga inda ta fito Wato arewachin Nigeria. da take tsokaci game da korar ta da kungiyar fina-finai tayi, Rahma Sadau tace ita wannan korar ma gaba ta kaita don kuwa yanzu idon ta ya kara budewa kuma ta kara samun wasu damanmaki na gudanar da sana’arta a dukkan fadin Duniya. Haka nan kuma jaru

Alhamdulilih Labarin Da Dumi Dumin Sa Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labarina Akan Cewa Cristiano Ronaldo Ya Musulunta

Image
 Alhamdulilih Labarin Da Dumi Dumin Sa Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labarina Akan Cewa Cristiano Ronaldo Ya Musulunta haka ne yasa mutane da yawa suke cewa a yanzu zai musulun ta  Ga videon nan ku kalla πŸ‘‡πŸ‘‡ Alhamdulilih Labarin Da Dumi Dumin Sa Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labarina Akan Cewa Cristiano Ronaldo Ya Musulunta haka ne yasa mutane da yawa suke cewa a yanzu zai musulun ta